Majalissu Tarayya Sun Amince Da Gyaran Tsarin Zaben Fidda Gwani, Za Su Mikawa Buhari Domin Ya Sa…
Majalissar Tarayya, a ranar Talata ta amince da gyaran dokar zabe a karo na biyu bayan an samu amincewa da bin tsarin maslaha a wajen fidda gwani.
Haka kuma Majalissar ta sanya sabbin ka'idoji ga 'yan-takara da kuma jam'iyyu domin shiga!-->!-->!-->…