Sanatoci Na Shirin Yin Dokar Da Za Ta Tilasta Tura Sakamakon Zaɓe Ta Na’ura
Majalissar Sanatocin Najeriya ta shirya yin gyaran dokar zaɓe domin bai wa ƴan Najeriya mazauna ƙasashen waje damar yin zaɓen shugaban ƙasa da kuma tilasta wa Hukumar Zaɓe tura sakamakon zaɓe ta na’ura.
Majalissar ta bayyana hakan ne a!-->!-->!-->…