Ni ba dan Siyasa ba ne, Kaddara ce ta sa na Zama Gwamna – Zulum
Gwamnan jihar Borno da ke arewacin Najeriya Babagana Umara Zulum, ya ce shi ba dan sayasa ba ne, ƙaddara ce ta shigo da shi siyasa.
Zulum ya bayyana haka ne a yayin wani taron tattaunawa da jaridar Daily Trust ta shirya a Abuja wanda!-->!-->!-->…