Share Hukumar Zaɓe ta Kasa INEC ta ɗauki matakin ne domin samun isasshen lokacin daidaita na’urar BVAS yadda zata yi aiki a zaɓen na gwamnoni da ƴan majalisun jiha. Wannan na zuwa ne, kwanaki 3 gabanin zaɓen. Ku biyo mu domin jin karin bayani . . . 0 4 Share