For real, reliable, and timely news updates on national and global events.

YANZU-YANZU: An Ɗage Zaɓen Gwamna Zuwa Ranar 18 Ga Wata

Hukumar Zaɓe ta Kasa INEC ta ɗauki matakin ne domin samun isasshen lokacin daidaita na’urar BVAS yadda zata yi aiki a zaɓen na gwamnoni da ƴan majalisun jiha.

Wannan na zuwa ne, kwanaki 3 gabanin zaɓen.

Ku biyo mu domin jin karin bayani . . .

Comments
Loading...