Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya goyi bayan miƙa mulkin Najeriya ga yankin a shekarar 2023.
Ya baiyana hakan ne a daren nan lokacin da yake cin abinci dare da masu neman jam’iyyar APC ta tsayar da su takarar Shugaban Ƙasa.
An yi wannan taron cin abincin dare ne a fadar Shugaban Ƙasa da ke Aso Rock Villa, Abuja.

Akwai ƙarin bayani…..