For real, reliable, and timely news updates on national and global events.

YANZU-YANZU: Hayatud-Deen Ya Janye Daga Takarar Shugaban Ƙasa, Ya Ce An Lalata Zaɓen Da Kuɗi

Mai neman takarar Shugaban Ƙasa a Peoples Democratic Party, PDP, Mohammed Hayatud-Deen ya janye daga neman takarar.

Hayatud-Deen, ya baiyana cewa ya janye daga neman takarar ne saboda an mayar da zaɓen na kuɗi.

Comments
Loading...