Share Mai neman takarar Shugaban Ƙasa a Peoples Democratic Party, PDP, Mohammed Hayatud-Deen ya janye daga neman takarar. Hayatud-Deen, ya baiyana cewa ya janye daga neman takarar ne saboda an mayar da zaɓen na kuɗi. 0 2 Share