For real, reliable, and timely news updates on national and global events.

YANZU-YANZU: Ƴan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wani Ɗan Jarida A Abia

Wasu ƴan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, sun yi garkuwa da wani ɗan jarida mazaunin Umuahia mai suna Chuks Onuoha.

Ƴan bindigar sun yi garkuwa da Onuoha ne a gidansa da ke Ohuhu na Ƙaramar Hukumar Umuahia North ta Jihar Abia.

Onuoha tsohon wakilin jaridar The Sun na Jihar Abia.

Akwai ƙarin bayani . . .

Comments
Loading...